Yaƙin mai suna "Black Hawk Down" na cikin yaƙe-yaƙen da Amurka ta yi asarar sojoji mafiya yawa tun bayan yaƙin Vietnam. "Duk wani yunƙurin tabbatar da ƴancin Somaliland, ba cin fuska ba ne ...
Maza 50 da Dominique Pelicot ya tattaro daga shafukan intanet don su yi lalata tare da cin zarafin matarsa Gisèle a lokacin da ba ta cikin hayyacinta su ma an tura su gidan yari.